Intro»»»
Is Imran
Beat slayer
Verse
Kece sarauniya
Gimbiya
Zinariya
Kowa ya gane x2
Masoyiyya ta zuciya
With out you zan fada rijiya
Babu kalarki a duniya
Do you love me aminiya
Namakance a soyya ke kadai nakejin kunya
aurenki yanzu nashirya
Masoyiyya ta Mai kunya
Please forgive me for what I did
My intention was few amit
I really sorry for what I did
Kigane ina kaunarki zuciya tana begenki
Batasan abunda zai dameki
Sahiba ina kaunar ki
A zuciya banda tamkarki
Komai nawa yazama naki
Hassada game rabo taki
Nasan cewa nine naki
Cross
Masoyiyya ta zuciya with you zan fada rijiya babu kalarki aduniya do you love me aminiya x2